A yau shirin Ciki Da Gaskiya ya daura kan batun zargin hukumar EFCC da babban bankin Najeriya CBN kan rike makudan kudaden wani dan kasuwa, ba tare da wani dalili ba.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
Ana Zargin EFCC Da CBN Da Rike Makudan Kudin Wani Dan Kasuwa, Kashi Na Biyu - 10'26"