Rashin taimakawa malaman makarantun Islama ya sa suna fita da yaransu zuwa wasu garuruwa inda bayan yaran sun tashi karatu sai su shiga yin bara domin neman abinci
Almajirai da Yawon Bara
Yaran tsangaya suna wani abu daban lokacin da suke yawon bara
Yaran tsangaya suna wasa maimakon bara da suka fito yi.
Yaran tsangaya dake barace barace sun tsaya a daukesu hoto
Yaran tsangaya suna karatu
Yaran tsangaya da barace barace
Yaran tsangaya da barace barace
Yaran tsangaya suna wurin mai sayar da abinci yayinda suke bara