A shirin Allah Daya na wannan makon mun tattauna ne akan yadda yake-yake a Gabas ta tsakiya ya ragewa zaben Amurka armashi a tsakanin Larabawa, da kuma fatan su akan sabon shugaban kasar ta Amurka.
Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ALLAH DAYA GARI BANBAN: Shin Yake-yaken Gabas Ta Tsakiya Sun Rage wa Zaben Amurka Armashi? Nuwamba 06, 2024. mp3