A shirin na wannan makon za a ji yadda wa’azin Sheikh Daurawa da Farfesa Yelwa suka hada kan al’ummar Afrika tare da taimaka a warware matsalolin zamantakewarsu a Turai.
Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Yadda Malaman Najeriya Suka Yi Wa’azin Da Ya Ratsa Zuciyar 'Yan Afirka Mazauna Kasashen Turai