BONN, GERMANY —
Shirin na wannan makon ya duba dalilan da ke jan hankalin dalibai zuwa Turkiyya karatu duk da zarge-zargen wariya da ci da gumin baki.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Wasu Dalilan Dake Jan Hankalin Baki Zuwa Turkiyya, Yuni 25, 2024.mp3