Shirye-shirye ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Hadarin Da Yaya Mata Ke Shiga A Libiya- Oktoba 22, 2024 12:39 Oktoba 22, 2024 Ramatu Garba Dubi ra’ayoyi Washington, DC — Shirin Allah Daya Gari Banban na wannan mako ya yi dubi a kan rayuwar 'yan Najeriya da ke zuwa ci-rani a kasar Libya, da kuma hadarin da iyaye ke jefa yaya mata da suke turawa ci-rani a kasar. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 Hadarin Da Yaya Mata Ke Shiga A Libiya