BONN, GERMANY —
A shirin Allah Daya na wannan makon mun ya yada zango ne a kasar Saudiya inda muka gano wasu dalilan mahukunta na tsaurara matakan hana shiga kasar.
Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Dalilan Mahukuntan Saudiyya Na Hana Shiga Kasar, Nuwamba 12, 2024.mp3