ALHERI GRACE ABDU: Domin Iyali- Taron Shawo Kan Matsalar Satar Kananan Yara, Kashi Na Uku, Nuwamba, 28, 2019

Alheri Grace Abdu

A shirin Domin Iyali na wannan makon, mahalarta taron bibiya da Muryar Amurka ta shirya kan matsalar sace kananan yara, sun bayyana irin rawar da makarantun tsangaya zasu iya takawa a fannin ilimi.

Saurari cikakken shirin.

Your browser doesn’t support HTML5

Taro kan sace kananan yara pt2-10:30"