Cigaban tattaunawa da Mohammed Aminu Yusuf babban sakataren kungiyar direbobi ta Concern Drivers of Ghana a kan yanda direbobi zasu kare kansu daga zargi da ake musu na cewa su ne ke haddasa hatsiran ababen hawa dake sanadiyar mutuwar mutane da kuma jikata wasu.
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
A DAWO LAFIYA: Batun Yadda Ake Yawan Dora Wa Direbobin Laifin Yawaice-Yawaicen Hatsiran Ababen Hawa, Kashi Na Uku - Yuli 15, 2023