A cikin wannan shirin na musamman za kuji yadda hukumoni a Nijar ke karfafa yaki da fataucin miyagun kwayoyi.
Ku kasance tare da mu kowace ranar Litinin da safe karfe 8 agogon Najeriya, Nijar, Kamaru da Chadi, kuma karfe 7 agogon Ghana don jin sabon shiri.
WASHINGTON, D.C —
Your browser doesn’t support HTML5
A Daina Shan Kwaya: Rahoto Na Musamman Yadda Hukumomi A Jamhuriyar Nijar Ke Karfafa Yaki Da Fataucin Miyagun Kwayoyi