A Daina Shan Kwaya: A cikin shirin mu na wannan mako wakilin Muryar Amurka Haruna Mamman Bako daga birnin N’konni a Jamhuriyat Nijar ya aiko mana da rahoto na musamman akan yadda ta kasance a kasar ranar yaki da miyagun kwayoyi da ta gabata
WASHINGTON, DC —
Your browser doesn’t support HTML5
A Daina Shan Kwaya: Rahoto Na Musamman Akan Yadda Ta Kasance A Jamhuriyar Nijar Ranar Yaki Da Miyagun Kwayoyi Da Ta Gabata