A Daina Shan Kwaya: Matakan Da Kungiyoyin Young Ambassador Da Na Nigerian Northern Women Initiative Ke Dauka Don Wayar Da Kan Mata Da Matasa

Shirin A Daina Shan Kwaya

A Daina Shan Kwaya: A cikin shirin mu na wannan mako har yanzu wakiliyar Muryar Amurka Medina Dauda daga Abuja ta ci gaba da tattaunawa da kungiyoyin Young Ambassadors da na Nigerian Northern Women Initiative don jin matakan da suke dauka na wayar da kan mata da matasa game da shan miyagun kwayoyi.

Your browser doesn’t support HTML5

A Daina Shan Kwaya: Matakan Da Kungiyoyin Young Ambassador Da Nigerian Northern Women Initiative Ke Dauka Don Wayar Da Kan Mata Da Matasa