A Daina Shan Kwaya: Hira Da Wasu Kungiyoyi Biyu Masu Zaman Kansu Dake Taimakawa Wajen Fidda Mata Da Matasa Daga Shaye-Shayen Miyagun Kwayoyi

Shirin A Daina Shan Kwaya

A cikin shirin mu na wannan mako wakiliyar Muryar Amurka Medina Dauda daga Abuja ta gabatar inda za ku ji yadda kungiyoyin ke taimakawa Al’umma. Ku kasance tare da mu kowace ranar Litinin da safe karfe 8 agogon Najeriya, Nijar, Kamaru da Chadi, kuma karfe 7 agogon Ghana don jin sabon shiri.

Your browser doesn’t support HTML5

A Daina Shan Kwaya: Hira Da Wasu Kungiyoyi Biyu Masu Zaman Kansu Dake Taimakawa Wajen Fidda Mata Da Matasa Daga Shaye-Shayen Miyagun Kwayoyi