A cikin shirin mu na wannan makon wakilin Muryar Amurka daga Abuja a Najeriya Nasiru Adamu El-Hikaya ya aiko mana da hirarsu da Mukhtar Iliya Imedi shugaban kungiyar Initiative For The Fight Against Drug Abusa & Enlightenment dake fadakar da jama’a akan illolin miyagun kwayoyi-Kashi Na Farko
WASHINGTON, D.C. —
Your browser doesn’t support HTML5
A Daina Shan Kwaya: Hira Da Shugaban Wata Kungiya Mai Fadakar Da Jama’a Akan Illolin Shaye-Shayen Miyagun Kwayoyi