Ci gaba da hira da kungiyoyin Young Ambassadors da na Nigerian Northern Women Initiative don jin dalilan da ke sa wasu mata da matasa shiga shaye-shayen migagun kwayoyi da kuma matakan da kungiyoyin ke dauke na taimakawa.
WASHINGTON, D. C —
Your browser doesn’t support HTML5
A Daina Shan Kwaya: Fahimtar Dalilan Da Ke Sa Mata Da Matasa Shaye-Shayen Miyagun Kwayoyi Da Kuma Matakan Dauka Don Taimaka Masu