A cikin shirin mu na wannan makon wakilin Muryar Amurka daga Abuja a Najeriya Nasiru Adamu El-Hikaya zai ci gaba da tattaunawa da Mukhtar Iliya Imedi shugaban kungiyar Initiative For The Fight Against Drug Abusa & Enlightenment akan wasu kayan gargajiya da ake amfani da su wajen maye: Kashi Na Biyu
WASHINGTON, D. C. —
Your browser doesn’t support HTML5
A Daina Shan Kwaya: Hira Da Shugaban Wata Kungiya Mai Fadakar Da Jama’a Akan Illolin Shaye-Shayen Miyagun Kwayoyi; Kashi Na Biyu