A Daina Shan Kwaya: Ci Gaba Da Hira Da Shugaban Wata Kungiya Game Da Dalillan Da Ke Sa Shiga Harkar Maye Ke Da Sauki: Kashin Karshe

Shirin A Daina Shan Kwaya

A cikin shirin mu na wannan makon wakilin Muryar Amurka daga Abuja a Najeriya Nasiru Adamu El-Hikaya zai ci gaba da tattaunawa da Mukhtar Iliya Imedi shugaban kungiyar Initiative For The Fight Against Drug Abusa & Enlightenment akan saukin shiga harkar amma fita “’dan dakyar”: Kashin Karshe

Your browser doesn’t support HTML5

A Daina Shan Kwaya: Ci Gaba Da Hira Da Shugaban Wata Kungiya Game Da Dalillan Da Ke Sa Shiga Harkar Maye Ke Da Sauki: Kashin Karshe