Yayin da ake ci gaba da gudanar da zanga zangar matsin rayuwa a biranen Najeriya da yawa, shirin A Bari ya Huce na wannan makon ya tattauna kan batun, musamman wasu daga cikin abubuwan da suka ja hankali.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
A BARI YA HUCE: Tattaunawa Kan Zanga Zangar Matasa A Najeriya, Agusta 3, 2024