WASHINGTON, D.C. -Shirin A Bari Ya Huce na wannan makon ya karrama Tina Turner fitacciyar mawakiyar nan Ba'amurka bakar fata da ta rasu ranar Talata a gidanta da ke dake Küsnacht kusa da Zurichbayan doguwar jinya,
Obit Tina Turner
Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ABARI YA HUCE: Rayuwar Tina Turner Fitacciyar Tauraruwa Da Yadda Ta Shafi Rayuwar Jama’a, Mayu 27, 2023.mp3