Shirye-shirye A BARI YA HUCE: Labarin 'Yan Damfara Da Buzaye - Fabrairu 18, 2023 05:44 Fabrairu 18, 2023 Grace Alheri Abdu Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu washington, dc — A wannan shirin mun bada labarin wadansu 'yan damfara da suka shiga wata kasuwa a Jamhuriyar Nijar suka yi ta damfarar buzaye sai dai bayan sun shiga tsaka mai wuya dabara ta fishe su. Saurari cikakken shirin domin jin yadda ta kaya: Your browser doesn’t support HTML5 A BARI YA HUCE: Labarin 'Yan Damfara Da Buzaye