Wani mahaukaci ne ya gudu daga gidan mahaukata bayan ya koma gida sai ya dauki wayarsa ya kirawo asibitin yana tambaya ko yana nan a dakin da ya baro domin tabbatar da cewa ya gudu.
Sai kuma labarin makauhacin da ya tube kayansa a kasuwa ya ba wani mahaukaci da ke tafiya tsirara domin rufe tsiraicinsa.