A Bari Ya Huce: Labarin Bature da fadawan Sarki-Oktoba 17, 2020

Alheri Grace Abdu

Wannan makon mun bada labarin bature da fadawan Sarki. Baturen ya je fada ya lura fadawa suna iyaka kokarin kare sarkin daga duk wani abinda su ke gani zai cuce shi ko da kuwa maganar baki ce.

Saurari abinda Baturen ya yi domin gwada amincin fadawan

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Labarin Bature da fadawan Sarki-29:00"