Shirye-shirye A BARI YA HUCE: Labarin Barawo Da Mai Wasa Da Kura- Fabrairu 11, 2023 05:30 Fabrairu 11, 2023 Grace Alheri Abdu Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu Washington, dc — A shirin A bari Ya Huce na wannan makon mun bada labarin wani barawo da ya shiga gidan mai wasa da kura bai sani ba, kurar tana kwance a bakin kofa sai da ya tashi fita ya ganta. Saurari cikakken shirin domin jin abinda ya faru: Your browser doesn’t support HTML5 A BARI YA HUCE: Labarin Barawo Da Mai Wasan Kura