A Bari Ya Huce: Labari Da Sakkwatanci, Nuwamba, 09, 2019

Alheri Grace Abdu

A shirin A Bari Ya Huce na wannan makon mun gayyaci Dr.Mansur Isa Buhari na Sashen nazarin harsunan Turai a jami'ar Usman Danfodio ta Sokoto wanda ya bamu labari da Sakkwatanci dake neman bacewa.

Saurari cikakken shirin

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce- Labari da Sakkwatanci-23:00"