Shirye-shirye A BARI YA HUCE: Hira da Mawakiya Moffy Adnan Kashi Na Daya -Agusta, 07, 2021 03:31 Agusta 07, 2021 Grace Alheri Abdu Alheri Grace Abdu WASHINGTON, DC — Yau shirin A Bari Ya Huce ya karbi bakuncin mawakiya kuma yar wasan barkwanci da aka fi sani da Moffy. Mun kuma bada labarin Bafullatana da aka saiwa wayar salula. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 A Bari Ya Huce: Hira da Moffy Adnan-25: 00"