Shirye-shirye A BARI YA HUCE: Hira Da Aliyu Mustapha Sokoto, Octoba, 22, 2022 15:11 Oktoba 24, 2022 Grace Alheri Abdu Alheri Grace Abdu Washington, DC — A wannan shirin mun yi hira da Shugaban Sashen Hausa Aliyu Mustapha Sokoto kan karrama shi da mujallar LIFE & TIMES ta yi a birnin Los Angeles na jihar California makonni biyu da su ka shige. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 A BARI YA HUCE: Hira Da Aliyu Mustapha Sokoto