Shirye-shirye A BARI YA HUCE:Hira Da Ali Nuhu- Fabrairu, 05,2022 00:57 Fabrairu 05, 2022 Grace Alheri Abdu Alheri Grace Abdu WASHINGTON, DC — A shirin A Bari Ya Huce na wannan makon mun yi hira da fitaccen dan wasan finafinan Hausa da kuma marubuci Ali Nuhu kan sana'ar tasa. Mun kuma bada labarin wani Bafullatani da ya je sayen lemun kwalba. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 A Bari Ya Huce: Hira da Ali Nuhu -25: 00" Ku Duba Wannan Ma A BARI YA HUCE: Tunawa Da Rayuwar Tsohon Shugaban Sashen Hausa Steve Lucas, Janairu, 15, 2022