Shirye-shirye A BARI YA HUCE: Hira da Ahmed Gambo Salman Kashi Na Daya- Fabrairu, 26, 2022 01:58 Fabrairu 26, 2022 Grace Alheri Abdu Alheri Grace Abdu Washington, DC — A wannan makon mun yi hira da mawakin da aka fi sani da Amady, mun kuma bada labarin wani dattijo da ya yi fama da mura hancin shi ya toshe ya ki jin magani, sai ya je kasuwa ya sayi man zafi ya cusa a hanci zafi ya ruda shi. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 A Bari Ya Huce: Labarin Dattijo Mai Mura-24: 00"