Shirye-shirye A Bari Ya Huce: Fadakarwa Kan CODVID19 03:54 Afrilu 22, 2020 Grace Alheri Abdu Alheri Grace Abdu Dubi ra’ayoyi WASHINGTON, DC — Shirin A Bari Ya Huce na wannan makon ya kunshi wakokin fadakarwa kan annobar Cononavirus, da kuma labarin wani Babarbare da ya yi aikin gini ya nakasa. Saurari cikakken shirin. Ku gaya mana yadda cutar Coronavirus ta shafi rayuwarku Your browser doesn’t support HTML5 A Bari Ya Huce: Fadakarwa Kan CODVID19-30:00"