Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na jihar Adamawa a arewa maso gabashin Najeriya, kan batun rashin abubuwan walwalar Jama'a ga al’umar yankin Sebore na karamar hukumar Yola ta Kudu a jihar.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Rashin Kulawar Hukumomi Na Barazana Ga Al’ummar Sebore, Kashi Na Biyu Fabrairu 10, 2025