BAKI MAI YANKA WUYA - Zargin Cin Hanci Da Rashawa A Majalisar Dokokin Najeriya, Fabrairu, 05, 2025.

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

Ana zargin shugabannin kwamitoci a majalisar dokokin Najeriya da neman toshiyar baki daga shugabannin hukumomin gwamnati don amincewa da kason da aka bai wa hukumomin gwamnati a kasafin kudin bana.

A saurari shirin tare da Murtala Farouq Sanyinna:

Your browser doesn’t support HTML5

2-5-25 BAKI MAI YANKA WUYA.mp3