CIKI DA GASKIYA -Zargin Kisan Gillar Da Rundunar Yaki Da 'Yan Ta'adda Tayiwa Wani Matashi A Jihar Adamawa, KASHI NA 2, FABRAIRU, 03, 2025.

Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin na wannan makon shine kashi na biyu akan zargin da ake yi wa Rundunar yaki da ‘yan ta’adda ta Operation Farauta na yiwa wani matashi kisar gilla a Jihar Adamawa.

A Latsa nan domin a saurari shirin tare da Sarfilu Hashim Gumel:

Your browser doesn’t support HTML5

02_03_2024 - CIKI DA GASKIYA (VICTIM OF BRUTAL FORCE)_2 (1).mp3