Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon zai tattauna rikicin cikin gida na jam’iyyar PDP. Rikicin cikin gida na ci gaba da dabaibaye babbar jamiyyar adawa ta PDP a Najeriya, Shin me ya sa rikicin ya ki ci ya ki cinyewa?
Saurari cikakken Shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Tattaunawa Kan Rikici Cikin Gida Na Jam'iyyar PDP Da Ya Ki Ci Ya Ki Cinyewa: Junairu, 14, 2025