Shirye-shirye CIKI DA GASKLIYA - Waiwaye Kan Batutuwan Da Shirin Yayi Nazari Kan Su Cikin Shekarar 2024 04:41 Janairu 06, 2025 Sarfilu Gumel Sarfilu Hashiim Gumel Dubi ra’ayoyi Washington, DC. — Shirin Ciki Da Gaskiya yana bitar batutuwan take hakkin dan Adam don neman kwato hakkin wadanda aka ci zalin su. A saurari shirin tare da Sarfilu Hashim Gumel: Your browser doesn’t support HTML5 01_06_2025 - CIKI DA GASKIYA (YEAR END REVIEW)_2.mp3