Shirin Amsoshin Tambayoyinku na wannan mako, kashi ne na karshe a ci gaba da kawo muku tarihin tsohon shugaban kungiyar Hezbollah, Hassan Nasrallah.
A yi sauraro lafiya tare da Ibrahim Ka'almasi Garba:
Your browser doesn’t support HTML5
AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Tarihin Tsohon Shugaban Hezbollah Hassan Nasarallah, Janairu 04, 2025. Kashi Na Karshe. mp3