Shirye-shirye AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Tarihin Tsohon Shugaban Hezbollah Hassan Nasarallah, Disamba 21, 2024 19:36 Disamba 21, 2024 Ibrahim Garba Ibrahim K. Garba Dubi ra’ayoyi Washington D.C. — Shirin Amsoshin Tambayoyinku na wannan mako ya mayar da hankali ne kan tarihin tsohon shugaban kungiyar Hezbollah, Hassan Nasrallah, da ake zargin Isra'ila ta halaka. A yi sauraro lafiya: Your browser doesn’t support HTML5 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Tarihin Tsohon Shugaban Hezbollah Hassan Nasarallah, Disamba 21, 2024.mp3