ZAUREN VOA: Shirin Zauren VOA na wannan mako, ya bada shawarwari tare da yin kira ga Gwamnati da ta samar wa matasa aikin yi, irin su noma, wanda sana’a ce da zata yi tasiri kuma zata iya magance matsalolin ta da zaune tsaye.
A saurari cikakken sautin shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAUREN VOA: Shawarwari Tare Da Yin Kira Ga Gwamnati Wajen Samar Da Wa Matasa Aikin Yi, Oktoba 12, 2024