Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako yayi maganane akan cutar polio da ta kara kunno kai a Najeriya bayan da hukumar lafiya ta diniya ta ayya Najeriya a cikin jerin kasashen da ta samu nasarar kawar da cutar polio.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Yadda Cutar Polio Ta Kara Kunno Kai A Najeriya, Oktoba 10, 2024