Shirin na wannan makon zai maida hankali kacokam ne a kan ranar sufurin jiragen ruwa ta duniya wadda ta kama ranar 26 ga wannan watan Satumba.
Hukumomi a Najeriya sunyi amfani da ranar kula da harkokin sufurin ruwa ta duniya domin fadakarwa game da yawaitar samun hadurran jiragen ruwan kwale kwale a kasar.
A kasance da Baba Y. Makeri domin sauraron shirin a sauti.
Your browser doesn’t support HTML5
A DAWO LAFIYA: Hukumomi A Najeriya Sun Fadakar Da Al’umma Akan Yawaitar Hadurran Jiragen Ruwan Kwale Kwale A Kasar, Satumba 28, 2024