Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan mako, ya yi nazari ne kan sabuwar barakar da ta kunno kai a tsakanin 'ya'yan jam'iyyar APC mai mulki a jihar Sokoto inda har lamarin ya kai ga wasu jami'ai suka ajiye mukamansu.
Saurari cikakken shirin tare da Murtala Faruk Sanyinna:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Yadda Wata Sabuwar Baraka Ta Bulla A Jami'yyar APC A Jihar Sokoto, Satumba 25, 2024.mp3