Bonn, Germany —
A shirin na wannan makon za a ji yadda karancin makabartu na daga cikin dalilan da ake kona gawa a kasashen Turai.
Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Yadda Ake Biyan Kudin Hayar Bizne Gawa A Makabartun Turai