A cikin Shirin A Bari Ya Huce na wannan makon, za ku ji ci gaban hira da mawaki kuma mai shirya fina-finan Hausa dan arewacin Najeriya Nazifi Abdulsalam Yusuf, wanda aka fi sani da Asnanic.
Saurari cikakken shirin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
A BARI YA HUCE: Ci Gaban Hira Da Mawaki Nazifi Asnanic, Yuli 20, 20224