Shirye-shirye TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Rikicin Gwamnoni Da Sarakuna-Kashi Na Biyu- Yuli 16, 2024 04:22 Yuli 16, 2024 Aliyu Mustapha Sokoto Dubi ra’ayoyi Washington, DC — Shirin Tsaka Mai Wuya ya dora kan tattaunawar da aka fara makon da ya gabata a kan rikicin gwamnoni da Sarakuna a wadansu jihohin arewacin Najeriya, bayan gabatar da rahoton ci gaban da aka samu dangane da rikicin Masarautar Kano. Saurari shirin Aliyu Mustapha Sokoto: Your browser doesn’t support HTML5 Rikicin Gwamnoni da Sarakuna Pt2.mp3