BAUCHI, NAJERIYA - Korafin mazauna Bauchi dangane da gibi wajen biyansu diyyar gidaje da shagunan su da gwamnatin jihar Bauchi zata rusa domin aikin fadada babbar Kasuwar garin Bauchi, wato Bauchi Central Market.
A saurari cikakken shiri da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
Korafin 'Yan Kasuwa A Jihar Bauchi Akan Gibi Wajen Biyansu Diyyar Shagunansu Da Za A Rusa