Washington DC —
Shirin na wannan makon yayi magana ne akan ciwon makogwaro dake zuwa da zafi da bushewar makogwaro musamman ma idan za'a hadiye abu.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Nazari Akan Ciwon Makogwaro Dake Zuwa Da Zafi FABRAIRU 22, 2024