Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon ya duba takaddmar dake faruwa tsakanin gwamnan jihar Zamfara ta yanzu da kuma tsohuwar gwamnatin Bello Matawalle, yanzu haka yake rike da mukamin karamin ministan tsaron Najeriya.
Ayi sauraro lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5
Ciki Da Gaskiya: Takaddama Kan Motocin Alfarma Na Jihar Zamfara - 10'57"