Shirye-shirye MATASA A DUNIYAR GIZO: 20:47 Nuwamba 26, 2023 Halima Abdulra’uf Halima AbdulRauf Dubi ra’ayoyi Abuja, Nigeria — Shirin ya yi nazari ne akan batun aiwatar da tsarin horar da matasan Najeriya miliyan 3 a fannin kere-keren fasahar zamani dake cikin kudurorin gwamnati na kara hanyoyin samun ci gaba a kasar. A saurari cikaken shirin Matasa a Duniyar Gizo: Your browser doesn’t support HTML5 MATASA A GIZO