A cikin shirin Manuniya na wannan mako Farfesa Attahiru Jega ne ya fasa kwai kan halin 'yan-siyasan Najeriya, shi kuma Farfesa Abdallah Uba Adamu ya yi jirwaye kan mawakan siyaya irin su Rarara.
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Abin Da Farfesa Abdallah Uba Ya Ce Kan Mawakin Siyasa Rarara