Yayin da bakin haure akalla dubu 10 ke shiga birnin New York a kowane wata a kwanan nan, mazauna birnin wanda ya fi yawan Jama’a a Amurka sun fara nuna damuwa kan tarin mutanen da ke kara cunkusuwa a birnin. Hakan ya sa hukumomi su ma suka fara laluben hanyoyin da za a shawo kan wannan matsala.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
DUNIYAR AMURKA: Mazauna New York Na Nuna Damuwa Kan Yadda Bakin Haure Ke Kwarara Zuwa Birnin - 5'30"