Shirye-shirye 'YAN KASA DA HUKUMA: Batun Korafin Al’umomi A Wasu Garuruwa Da Kauyuka a Masarautar Misau Da Ke Jihar Bauchi - Agusta 15, 2023 03:46 Agusta 15, 2023 Mahmud Ibrahim Kwari Mahmud Kwari Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon ya leka jihar Bauchi a arewa maso gabashin Najeriya inda ya tabo korafin al’umomi a wasu garuruwa da kauyuka na yankin masarautar Misau ta jihar. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 YAN KASA DA HUKUMA